Saurari audio na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam
عَنْ
أَبِي عَبْدِ اللَّهِ جَابِرِ بْنِ عَبْدِ اللَّهِ الْأَنْصَارِيِّ رَضِيَ اللَّهُ
عَنْهُمَا: "أَنَّ رَجُلًا سَأَلَ رَسُولَ اللَّهِ صلى الله عليه وسلم
فَقَالَ: أَرَأَيْت إذَا صَلَّيْت الْمَكْتُوبَاتِ، وَصُمْت رَمَضَانَ،
وَأَحْلَلْت الْحَلَالَ، وَحَرَّمْت الْحَرَامَ، وَلَمْ أَزِدْ عَلَى ذَلِكَ
شَيْئًا؛ أَأَدْخُلُ الْجَنَّةَ؟ قَالَ: نَعَمْ"
رَوَاهُ
مُسْلِمٌ
ومعنى "حرمت الحرام": اجتنبته. ومعنى "أحللت الحلال": معتقداً حله
On the authority of Abu Abdullah Jabir bin Abdullah al-Ansaree
(may Allah be pleased with him) that:
A man questioned the Messenger of
Allah (peace and blessings of Allah be upon him) and said, “Do you think that
if I perform the obligatory prayers, fast in Ramadhan, treat as lawful that
which is halal, and treat as forbidden that which is haram, and do not increase
upon that (in voluntary good deeds), then I shall enter Paradise?” He (peace
and blessings of Allah be upon him) replied, “Yes.”
(Muslim)
TransliterationDaga Abu Abdullahi Jabiru ɗan Abdullahi al-Ansariy Allah ya yarda
da shi:
Wani mutum ya tambayi Manzon Allah (SAW) ya ce: Bani labara, idan
na sallaci salloli na wajibi, na azumci Watan Ramadan, na halatta halal, na
kuma haramta haram, ban ƙara komai akan haka ba, shin ko zan shiga Aljannah?
Sai ya ce: “Eah”.
Muslimu ne ya ruwaito shi.
Ma’anar na haramta haram, shi ne na nisance shi. Ma’anar na halatta halal, bana aikata shi, bisa ƙudurin halaccinsa.
0 Comments