Ticker

6/recent/ticker-posts

About Us

Shafin mu yana mai da hankali kan samar da muhimman bayanai na yau da kullum kamar Tafsir, Hadithan Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama, Tunatarwa, Faɗakarwa, Ilmantarwa, da kuma Nishaɗantarwa da shauransu. Muna ƙoƙari don samar da Manyan Malaman Addini na Islama lungu da saƙo a bayan ƙasa domin tabbatar da cewa duk wanda ya ziyarchi wannan sahfi ya gamsu kuma ya anfana da abunda ya karanta, ya kalla ko ya saurara. Muna ƙoƙari don samar muku da sabbin Videos, Audios ko Bayanai mafi kyawun sabuntawa, ƙwarewa da ingantawa in sha Allahu.

Muna kuma ƙoƙari don samar da sabis na abokan cinikin huɗɗar mu domin su samu gamsuwa damu akowane lokaci, haka kuma don amsa duk wata tambaya da kuke da ita game da samfuranmu ko ayyukanmu. daga cikin su, sune kamar haka:

Wanda yake buÆ™atar ya mallaki website ko application ko designing na Logo, Flyer, Poster, Invitation Card, Facebook post cover, Instagram story cover, Album Cover ko Book Cover, na Kansa, Ma'aikata, Makaranta, Company, ko a Shagonsa da shauransu. Haka ga wanda yake so ya cire background a hoto, Resize Image, Convert to GIF, Convert to JPG, Convert to PNG, Convert to PDF, Convert to SVN or Crop Image da shauransu. Ko kana bukatar ka aro wani mutum yayi ma Web/App Development, toh a turo sako kai tsaye a wannan Email: darulshukr20@gmail.com

Mun gode da É—aukar lokaci don ziyartar rukunin yanar gizon mu!

Don neman Karin bayani sai a tuntube mu a nan


Do you want to create or have your own Application?

Do you want to create or have your own website?

Do you need to have a unique logo, flyer, poster, Invitation Card, Facebook post cover, Instagram story cover, Album Cover or Book Cover to Yourself, Ministry, Organization, Company, Shop etc.?

Do you need to Remove background to your Image, Resize Image, Convert to GIF, convert to JPG, convert to PNG, convert to PDF, Convert to SVN, Crop Image?    

Do you need to hire a person to your Organization/Company to build a unique Web/App? 

Feel free to contact us via:                 

Email: darulshukr20@gmail.com

Thank you.

Post a Comment

0 Comments