حَدَّثَنَا الْحُسَيْنُ بْنُ الأَسْوَدِ الْعِجْلِيُّ الْبَغْدَادِيُّ، حَدَّثَنَا يَحْيَى بْنُ آدَمَ، عَنِ الْحَسَنِ بْنِ صَالِحٍ، عَنْ أَبِي بِشْرٍ، عَنِ الزُّهْرِيِّ، قَالَ تَسْبِيحَةٌ فِي رَمَضَانَ أَفْضَلُ مِنْ أَلْفِ تَسْبِيحَةٍ فِي غَيْرِهِ .
“A Tasbihah in Ramadan is better than a thousand Tasbihah in other that it.”
"Tasbihi a Ramadan ya fi Tasbihi dubu a wanin sa"
Grade: Hasan (Darussalam)
Jami` at-Tirmidhi: Hadith 3472
Daga cikin ayyukkan bawa da ake so yana yi a watan ramadan shine "Tasbihi", watau ana son mutum yana yawaita yin tasbihi a wannan wata mai alfarma. Kamar yada yazo a hadith na sama cewa "Tasbihi a Ramadan ya fi Tasbihi dubu a wanin sa". Allah ya bamu ikon yi.
0 Comments