Saurari audio na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam
عَنْ
أَنَسِ بْنِ مَالِكٍ رَضِيَ اللهُ عَنْهُ قَالَ: سَمِعْت رَسُولَ اللَّهِ صلى الله
عليه وسلم يَقُولُ: قَالَ اللَّهُ تَعَالَى: "يَا ابْنَ آدَمَ! إِنَّكَ مَا
دَعَوْتنِي وَرَجَوْتنِي غَفَرْتُ لَك عَلَى مَا كَانَ مِنْك وَلَا أُبَالِي، يَا
ابْنَ آدَمَ! لَوْ
بَلَغَتْ ذُنُوبُك عَنَانَ السَّمَاءِ ثُمَّ اسْتَغْفَرْتنِي غَفَرْتُ لَك، يَا ابْنَ
آدَمَ! إنَّك لَوْ أتَيْتنِي بِقُرَابِ الْأَرْضِ خَطَايَا ثُمَّ لَقِيتنِي لَا
تُشْرِكُ بِي شَيْئًا لَأَتَيْتُك بِقُرَابِهَا مَغْفِرَةً"
رَوَاهُ التِّرْمِذِيُّ، وَقَالَ: حَدِيثٌ حَسَنٌ صَحِيحٌ
On the authority of Anas (may Allah be pleased with him) who said:
I heard the Messenger of Allah (peace and blessings of Allah be
upon him) say, “Allah the Almighty has said: ‘O Son of Adam, as long as you
invoke Me and ask of Me, I shall forgive you for what you have done, and I
shall not mind. O Son of Adam, were your sins to reach the clouds of the sky
and you then asked forgiveness from Me, I would forgive you. O Son of Adam,
were you to come to Me with sins nearly as great as the Earth, and were you
then to face Me, ascribing no partner to Me, I would bring you forgiveness
nearly as great as it (too).’ ”
It was related by at-Tirmidhi, who said that it was a hasan hadeeth.
Transliteration
Daga Anas ɗan Maliki Allah ya yarda da shi ya ce:
Na ji Annabi Tsaira da Amincin Allah su tabbata a gare shi yana
cewa: “Allah Maɗaukaki ya ce: Ya kai ɗan’adam, Wallahi Lallai kai bazaka
bautata min ba (ka bauta min ni kaɗai, matuƙar ka sanya rai ga rahama ta) to
sai in gafarta maka zunuban ka komai yawansu ba zan damuba. Ya kai ɗan’adam, da
ace zunubanka za su kai tsagin sama gaba ɗaya, (watau su cika sasannin sama
gaba ɗaya) sannan kazo ka nemi gafarata sai in gafarta ma abunda kayi ni ba zan
damuba. Ya kai ɗan’adam, da ace zaka zo min da cikin ƙasa gaba ɗaya zunubai ne,
sannan ka gamu dani batare da ka haɗa ni da kowa ba, ni kuma zan kawo maka
cikin ƙasa duk na gafara”.
Tirmidhi ne ya ruwaito shi, ya ce: Hadisi ne kyakkyawa ingantacce.
0 Comments