Saurari audio na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam
عَنْ
أَبِي عَمْرٍو وَقِيلَ: أَبِي عَمْرَةَ سُفْيَانَ بْنِ عَبْدِ اللَّهِ رَضِيَ
اللهُ عَنْهُ قَالَ: "قُلْت: يَا رَسُولَ اللَّهِ! قُلْ لِي فِي الْإِسْلَامِ
قَوْلًا لَا أَسْأَلُ عَنْهُ أَحَدًا غَيْرَك؛ قَالَ: قُلْ: آمَنْت
بِاَللَّهِ ثُمَّ اسْتَقِمْ"
رَوَاهُ
مُسْلِمٌ
On the authority of Abu `Amr — and he is also called Abu `Amrah —
Sufyan bin Abdullah ath- Thaqafee (may Allah be pleased with him) who said:
I said, "O Messenger of
Allah, tell me something about al-Islam which I can ask of no one but
you." He (peace and blessings of Allah be upon him) said, "Say I
believe in Allah — and then be steadfast."
(Muslim)
Daga Abu Amru ko Abu Amrata, Sufyanu ɗan Abdullahi Allah ya yarda
da shi ya ce:
Ya Manzon Allah! Fada min wata magana a cikin addinin Musulunci
wace ba zan sake tambayar wanin ka ba game da ita, Sai ya ce: “Kace na yi imani
da Allah, sannan ka dai-daitu”.
Muslimu ne ya ruwaito shi.
0 Comments