Ticker

6/recent/ticker-posts

Sheikh Ja’afar Mahmud Adam - Arba'una Hadith: Hadith 18


Saurari audio na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam





الحديث الثامن عشر

عَنْ أَبِي ذَرٍّ جُنْدَبِ بْنِ جُنَادَةَ، وَأَبِي عَبْدِ الرَّحْمَنِ مُعَاذِ بْنِ جَبَلٍ رَضِيَ اللَّهُ عَنْهُمَا، عَنْ رَسُولِ اللَّهِ صلى الله عليه وسلم قَالَ: "اتَّقِ اللَّهَ حَيْثُمَا كُنْت، وَأَتْبِعِ السَّيِّئَةَ الْحَسَنَةَ تَمْحُهَا، وَخَالِقِ النَّاسَ بِخُلُقٍ حَسَنٍ"

رَوَاهُ التِّرْمِذِيُّ وَقَالَ: حَدِيثٌ حَسَنٌ، وَفِي بَعْضِ النُّسَخِ: حَسَنٌ صَحِيحٌ


Translation

On the authority of Abu Dharr Jundub ibn Junadah, and Abu Abdur-Rahman Muadh bin Jabal (may Allah be pleased with him), that the Messenger of Allah (peace and blessings of Allah be upon him) said:

Have taqwa (fear) of Allah wherever you may be, and follow up a bad deed with a good deed which will wipe it out, and behave well towards the people.

It was related by at-Tirmidhi, who said it was a hasan (good) hadeeth, and in some copies it is stated to be a hasan saheeh hadeeth.

Transliteration

Daga Abu Dharrin Jundubu ɗan Junadata, da Abu Abdurrahman, Mu’azu ɗan Jabal, Allah ya ƙara yarda a gare su, daga Manzon Allah (SAW) ya ce:

“Kaji tsoron Allah a duk inda kake, kabi mumunan aikin da kayi da kyakkyawan aiki, sai wannan kyakkyawan aikin ta shafe mumunan, ka ɗabi’anci mutane da kyakkyawar ɗabi’a”.

Tirmidhi ne ya ruwaito shi, ya ce: Hadisi ne kyakkyawa, a sashin wani juyin cewa; kyakkyawa ne ingantacce.



Post a Comment

0 Comments