Ticker

6/recent/ticker-posts

Sheikh Ja’afar Mahmud Adam - Arba'una Hadith: Hadith 19


Saurari audio na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam




الحديث التاسع عشر

عَنْ أَبِي الْعَبَّاس عَبْدِ اللَّهِ بْنِ عَبَّاسٍ رَضِيَ اللَّهُ عَنْهُمَا قَالَ: "كُنْت خَلْفَ رَسُولِ اللَّهِ صلى الله عليه وسلم يَوْمًا  عَلَي دَآبَّة، فَقَالَ: يَا غُلَامِ! إنِّي أُعَلِّمُك كَلِمَاتٍ: احْفَظْ اللَّهَ يَحْفَظْك، احْفَظْ اللَّهَ تَجِدْهُ تُجَاهَك، إذَا سَأَلْت فَاسْأَلِ اللَّهَ، وَإِذَا اسْتَعَنْتَ فَاسْتَعِنْ بِاللَّهِ، وَاعْلَمْ أَنَّ الْأُمَّةَ لَوِ اجْتَمَعَتْ عَلَى أَنْ يَنْفَعُوكَ بِشَيْءٍ لَمْ يَنْفَعُوكَ إلَّا بِشَيْءٍ قَدْ كَتَبَهُ اللَّهُ لَك، وَإِنِ اجْتَمَعُوا عَلَى أَنْ يَضُرُّوك بِشَيْءٍ لَمْ يَضُرُّوك إلَّا بِشَيْءٍ قَدْ كَتَبَهُ اللَّهُ عَلَيْك؛ رُفِعَتْ الْأَقْلَامُ، وَجَفَّتْ الصُّحُفُ"

رَوَاهُ التِّرْمِذِيُّ وَقَالَ: حَدِيثٌ حَسَنٌ صَحِيحٌ

وَفِي رِوَايَةِ غَيْرِ التِّرْمِذِيِّ: "احْفَظْ اللَّهَ تَجِدْهُ أَمَامَك، تَعَرَّفْ إلَى اللَّهِ فِي الرَّخَاءِ يَعْرِفُك فِي الشِّدَّةِ، وَاعْلَمْ أَنَّ مَا أَخْطَأَك لَمْ يَكُنْ لِيُصِيبَك، وَمَا أَصَابَك لَمْ يَكُنْ لِيُخْطِئَك، وَاعْلَمْ أَنَّ النَّصْرَ مَعَ الصَّبْرِ، وَأَنْ الْفَرَجَ مَعَ الْكَرْبِ، وَأَنَّ مَعَ الْعُسْرِ يُسْرًا"


Translation

On the authority of Abu Abbas Abdullah bin Abbas (may Allah be pleased with him) who said:

One day I was behind the Prophet (peace and blessings of Allah be upon him) (riding on the same mount) and he said, “O young man, I shall teach you some words (of advice): Be mindful of Allah and Allah will protect you. Be mindful of Allah and you will find Him in front of you. If you ask, then ask Allah (alone); and if you seek help, then seek help from Allah (alone). And know that if the nation were to gather together to benefit you with anything, they would not benefit you except with what Allah had already prescribed for you. And if they were to gather together to harm you with anything, they would not harm you except with what Allah had already prescribed against you. The pens have been lifted and the pages have dried.”

It was related by at-Tirmidhi, who said it was a good and sound hadeeth.

Another narration, other than that of Tirmidhi, reads: Be mindful of Allah, and you will find Him in front of you. Recognize and acknowledge Allah in times of ease and prosperity, and He will remember you in times of adversity. And know that what has passed you by (and you have failed to attain) was not going to befall you, and what has befallen you was not going to pass you by. And know that victory comes with patience, relief with affliction, and hardship with ease.

Transliteration

Daga Abul-Abbas, Abdullahi ɗan Abbas Allah ya yarda dasu ya ce:

“Na kasance a bayan Annabi Tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi wata rana, akan wata dabba, sai ya ce: “ya kai yaro, zan sanar da kai waɗansu jumloli masu amfani; ka kiyayi dokar Allah sai kaima ya kiyayeka, ka kiyayi dokar Allah za ka same shi yana maka jagoranci a cikin dukkanin al’amurran ka. Idan za ka roƙa ka roƙi Allah shi kaɗai, in za ka nemi taimako ka nemi taimako wajen Allah shi kaɗai, ka sani cewa; Lallai al-uma da zasu taru dan su amfane ka da wani abu, ba za su amfane ka da komai ba, sai da abin da Allah ya rubuta cewa naka ne. Idan al-uma za su taru don su cuce ka da wani abu, basu isa su cuce ka ba, sai da abin da aka rubuta shi cewa zai same ka. An ɗage alƙalumma, takardu sun bushe”.

Tirmidhi ne ya ruwaito shi, ya ce; Hadisin kyakkyawa ne ingantacce.

A wata riwaya ta wanin Tirmidhi cewa: “Ka kiyayi dokar Allah za ka same shi a gabanka yana maka jagoranci. Ka nemi sanin Allah ta hanyar bauta masa da yin imani da shi lokacin da kake cikin yalwa, Allah zai san dakai a lokacin da kake cikin tsanani, ka sani cewa; abin da ya kuskure maka dama can ba’ayi shi ba don ya same ka. Abin da duk ya same ka dama can ba’ayi shi ba don ya kuskure maka. Ka sani cewa; cin nasara yana tare da hakuri, yayewar kowane irin musiba yana tare da baƙin ciki, kuma tsanani yana tare da sauƙi.



Post a Comment

0 Comments