Ticker

6/recent/ticker-posts

Supplicating For Forgiveness And To Be Kept Safe and Sound


حَدَّثَنَا عَلِيُّ بْنُ مُحَمَّدٍ، حَدَّثَنَا وَكِيعٌ، عَنْ كَهْمَسِ بْنِ الْحَسَنِ، عَنْ عَبْدِ اللَّهِ بْنِ بُرَيْدَةَ، عَنْ عَائِشَةَ، أَنَّهَا قَالَتْ يَا رَسُولَ اللَّهِ أَرَأَيْتَ إِنْ وَافَقْتُ لَيْلَةَ الْقَدْرِ مَا أَدْعُو قَالَ ‏ "‏ تَقُولِينَ اللَّهُمَّ إِنَّكَ عَفُوٌّ تُحِبُّ الْعَفْوَ فَاعْفُ عَنِّي ‏"‏ ‏.‏

It was narrated from 'Aishah that she said:
"O Messenger of Allah, what do you think I should say in my supplication, if I come upon Laylatul-Qadr?" He said: "Say: 'Allahumma innaka 'afuwwun tuhibbul-'afwa, fa'fu 'anni (O Allah, You are Forgiving and love forgiveness, so forgive me).'"

"Nana Aisha tace: Ya Manzon Allah, me kake ganin zan ce a cikin addu'ata, idan na zo daren Lailatul-kadri?" Ya ce: “Ki ce: ‘Allahumma innaka ‘afuwwun tuhibbul-’afwa, fa’fu ‘anni (Ya Allah, Kai mai gafara ne, kana son gafara, sai ka gafarta mini).

Grade: Sahuh (Darussalam)
Sunan Ibn Majah: Hadith 3850

Post a Comment

0 Comments