Saurari audio na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam
عَنْ
أَبِي مُحَمَّدٍ عَبْدِ اللَّهِ بْنِ عَمْرِو بْنِ الْعَاصِ رَضِيَ اللَّهُ
عَنْهُمَا، قَالَ: قَالَ رَسُولُ اللَّهِ صلى الله عليه وسلم "لَا يُؤْمِنُ
أَحَدُكُمْ حَتَّى يَكُونَ هَوَاهُ تَبَعًا لِمَا جِئْتُ بِهِ"
حَدِيثٌ حَسَنٌ صَحِيحٌ، رَوَيْنَاهُ فِي كِتَابِ "الْحُجَّةِ" بِإِسْنَادٍ صَحِيحٍ
On the authority of Abu Muhammad Abdullah bin ’Amr bin al-’Aas
(may Allah be pleased with him) who said:
The Messenger of Allah (peace and blessings of Allah be upon him)
said, “None of you (truly) believes until his desires are subservient to that
which I have brought.” (Imam an-Nawawi says:)
We have related it in Kitab al-Hujjah with a saheeh chain of narrators.
Daga Abu Muhammad Abdullahi ɗan Amru ɗan Asi Allah ya yarda da su
ya ce:
Manzon Allah (SAW) ya ce: “Ɗayanku baya zama mai imani har sai son
zuciyarsa da abin da yake so ya zanto yana biyayya dangane da abin da Annabi
(SAW) ya zo da shi”.
Hadisin ingantacce ne, mun ruwaitoshi a cikin (KITABUL HUJJATI), Littafin Hujja, bisa isnadi kyakkyawa.
0 Comments