Ticker

6/recent/ticker-posts

Sheikh Ja’afar Mahmud Adam - Arba'una Hadith: Hadith 16


Saurari audio na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam





الحديث السادس عشر

عَنْ أَبِي هُرَيْرَةَ رَضِيَ اللهُ عَنْهُ أَنَّ رَجُلًا قَالَ لِلنَّبِيِّ صلى الله عليه وسلم أَوْصِنِي. قَالَ: لَا تَغْضَبْ، فَرَدَّدَ مِرَارًا، قَالَ: لَا تَغْضَبْ

رَوَاهُ الْبُخَارِيُّ


Translation

On the authority of Abu Hurayrah (may Allah be pleased with him):

A man said to the Prophet (peace and blessings of Allah be upon him), “Counsel me,” so he (peace and blessings of Allah be upon him) said, “Do not become angry.” The man repeated (his request for counsel) several times, and (each time) he (peace and blessings of Allah be upon him) said, “Do not become angry.”

(Bukhari)

 

Transliteration

Daga Abu Hurairah Allah ya yarda da shi:

Wani mutum ya ce wa Annabi Tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi: Yi min wasiyya, sai ya ce “Kar ka yi fushi”, sai ya mai-maita masa da yawa ya ce: “Kar kayi fushi”.

Bukhari ne ya ruwaito shi.



Post a Comment

0 Comments