Saurari audio na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam
عَنْ
أَبِي يَعْلَى شَدَّادِ بْنِ أَوْسٍ رَضِيَ اللهُ عَنْهُ عَنْ رَسُولِ اللَّهِ صلى
الله عليه وسلم قَالَ: "إنَّ اللَّهَ كَتَبَ الْإِحْسَانَ عَلَى كُلِّ
شَيْءٍ، فَإِذَا قَتَلْتُمْ فَأَحْسِنُوا الْقِتْلَةَ، وَإِذَا ذَبَحْتُمْ
فَأَحْسِنُوا الذِّبْحَةَ، وَلْيُحِدَّ أَحَدُكُمْ شَفْرَتَهُ، وَلْيُرِحْ
ذَبِيحَتَهُ"
رَوَاهُ مُسْلِمٌ
On the authority of Abu Ya’la Shaddad bin Aws (may Allah be
pleased with him), that the Messenger of Allah (peace and blessings of Allah be
upon him) said:
Verily Allah has prescribed ihsan
(proficiency, perfection) in all things. So if you kill then kill well; and if
you slaughter, then slaughter well. Let each one of you sharpen his blade and
let him spare suffering to the animal he slaughters.”
(Muslim)
Daga Abu Ya’ala, Shaddadu ɗan Ausu Allah ya yarda da shi, daga
Manzon Allah (SAW) ya ce:
“Ubangiji Ta’ala ya wajabta kyautatawa zuwa kowane abu, idan
kukayi nufin kashe mutum ku kyautata kisan, idan kunyi nufin yanka dabbarku ku
kyautata yankan, kowane ɗayan ku da zaiyi yanka ya wasa wuƙarsa sosai, ya hutar
da abin yankansa”.
Muslimu ne ya ruwaito shi.
0 Comments