Saurari audio na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam
عَنْ
ابْن عُمَرَ رَضِيَ اللَّهُ عَنْهُمَا قَالَ: أَخَذَ رَسُولُ اللَّهِ صلى الله
عليه وسلم بِمَنْكِبِي، وَقَالَ: "كُنْ فِي الدُّنْيَا كَأَنَّك غَرِيبٌ أَوْ
عَابِرُ سَبِيلٍ". وَكَانَ ابْنُ عُمَرَ رَضِيَ اللَّهُ عَنْهُمَا يَقُولُ:
إذَا أَمْسَيْتَ فَلَا تَنْتَظِرْ الصَّبَاحَ، وَإِذَا أَصْبَحْتَ فَلَا
تَنْتَظِرْ الْمَسَاءَ، وَخُذْ مِنْ صِحَّتِك لِمَرَضِك، وَمِنْ حَيَاتِك
لِمَوْتِك"
رَوَاهُ الْبُخَارِيُّ
On the authority of Abdullah ibn Umar (may Allah be pleased with
him), who said:
The Messenger of Allah (peace and blessings of Allah be upon him)
took me by the shoulder and said, “Be in this world as though you were a
stranger or a wayfarer.” And Ibn Umar (may Allah be pleased with him) used to
say, “In the evening do not expect (to live until) the morning, and in the
morning do not expect (to live until) the evening. Take (advantage of) your
health before times of sickness, and (take advantage of) your life before your
death.”
(Bukhari)
Daga ɗan Umar Allah ya yarda da su ya ce:
“Annabi (SAW) ya kama kafaɗata sai ya ce: Ka kasance a gidan
duniya tamkar kai baƙo ne ko kuma wanda yake kan hanya”. Abdullahi Ɗan Umar
Allah ya yarda dashi ya kasance yana cewa: “Idan ka wayi gari sai ga wani aikin
al-khairi ya bijiro sai shaiɗan yace bari sai da yamma kayi, ka aiwatar dashi a
wannan lokacin don bakai keda yamma din ba. Ka riƙi aikin al-khairi lokacin
rayuwar ka, don ka anfana dashi bayan mutuwar ka”.
Bukhari ne ya ruwaito shi.
0 Comments