Saurari audio na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam
عَنْ
أَبِي نَجِيحٍ الْعِرْبَاضِ بْنِ سَارِيَةَ رَضِيَ اللهُ عَنْهُ قَالَ:
"وَعَظَنَا رَسُولُ اللَّهِ صلى الله عليه وسلم مَوْعِظَةً وَجِلَتْ مِنْهَا
الْقُلُوبُ، وَذَرَفَتْ مِنْهَا الْعُيُونُ، فَقُلْنَا: يَا رَسُولَ اللَّهِ!
كَأَنَّهَا مَوْعِظَةُ مُوَدِّعٍ فَأَوْصِنَا، قَالَ: أُوصِيكُمْ بِتَقْوَى
اللَّهِ عَز وَجَل، وَالسَّمْعِ وَالطَّاعَةِ وَإِنْ تَأَمَّرَ عَلَيْكُمْ عَبْدٌ،
فَإِنَّهُ مَنْ يَعِشْ مِنْكُمْ فَسَيَرَى اخْتِلَافًا كَثِيرًا، فَعَلَيْكُمْ
بِسُنَّتِي وَسُنَّةِ الْخُلَفَاءِ الرَّاشِدِينَ الْمَهْدِيينَ، عَضُّوا
عَلَيْهَا بِالنَّوَاجِذِ، وَإِيَّاكُمْ وَمُحْدَثَاتِ الْأُمُورِ؛ فَإِنَّ كُلَّ
بِدْعَةٍ ضَلَالَةٌ"
رَوَاهُ أَبُو دَاوُدَ، وَاَلتِّرْمِذِيُّ وَقَالَ: حَدِيثٌ حَسَنٌ صَحِيحٌ
On the authority of Abu Najeeh al-’Irbaad ibn Saariyah (may Allah
be pleased with him) who said:
The Messenger of Allah (peace and blessings of Allah be upon him)
gave us a sermon by which our hearts were filled with fear and tears came to
our eyes. So we said, “O Messenger of Allah! It is as though this is a farewell
sermon, so counsel us.” He (peace and blessings of Allah be upon him) said, “I
counsel you to have taqwa (fear) of Allah, and to listen and obey [your
leader], even if a slave were to become your ameer. Verily he among you who
lives long will see great controversy, so you must keep to my Sunnah and to the
Sunnah of the Khulafa ar-Rashideen (the rightly guided caliphs), those who
guide to the right way. Cling to it stubbornly (literally: with your molar
teeth). Beware of newly invented matters (in the religion), for verily every
bidah (innovation) is misguidance.”
It was related by Abu Dawud and at-Tirmidhi, who said that it was
a good and sound hadeeth.
Daga Abu Najihu Irbadhu ɗan Sariyatu Allah ya yarda da shi ya ce:
Annabi (SAW) ya yi muna wa’azi wani wa’azi mai mahimmancin gaske
wanda zukata suka tsorata daga wannan wa’azin, haka idanu suka zubar da hawaye
sakamakon wannan wa’azin, sai muka ce: Ya Ma’aikin Allah! Kamar wa’azi mai
ban-kwana, to kayi muna wasibci! Sai ya ce: “Ina yi muku wasibci da jin tsoron
Allah, kuma ina muku umurni da ji da bi, koda bawa ne ya zama shugaba gare ku, Lallai
duk wanda ya rayu daga cikin ku, da sannu zai ga saɓani mai yawa. To Lallai ina
umurtar ku riƙe sunnah ta da sunnar khalifofi na masu shiryarwa, ku riƙe wannan
sunna ta da haƙuran ku, Lallai ku kiyayi faruwar al-amurra; don dukkan bidi’a
ɓata ce”.
Abu Dawuda da Tirmidhi ne suka ruwaito shi (Tirmidhi) ya ce: Hadisi ne kyakkyawa ingantacce.
0 Comments