Ticker

6/recent/ticker-posts

Sheikh Ja’afar Mahmud Adam - Arba'una Hadith: Hadith 14

Sheikh Ja’afar Mahmud Adam

Saurari audio na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam



الحديث الرابع عشر

عَنْ ابْنِ مَسْعُودٍ رَضِيَ اللهُ عَنْهُ قَالَ: قَالَ رَسُولُ اللَّهِ صلى الله عليه وسلم "لَا يَحِلُّ دَمُ امْرِئٍ مُسْلِمٍ إلَّا بِإِحْدَى ثَلَاثٍ: الثَّيِّبُ الزَّانِي، وَالنَّفْسُ بِالنَّفْسِ، وَالتَّارِكُ لِدِينِهِ الْمُفَارِقُ لِلْجَمَاعَةِ"

رَوَاهُ الْبُخَارِيُّ وَمُسْلِمٌ

Translation

On the authority of Ibn Masood (may Allah be pleased with him) who said:

The Messenger of Allah (peace and blessings of Allah be upon him) said, “It is not permissible to spill the blood of a Muslim except in three [instances]: the married person who commits adultery, a life for a life, and the one who forsakes his religion and separates from the community.”

(Al-Bukhari and Muslim)

Transliteration 

Daga ɗan Mas’udu Allah ya yarda da shi ya ce:

“Jinin mutum Musulmi baya halatta (a zubar da shi) sai da ɗayan abubuwa uku, Magidanci mazinaci, Mutum yakashe ɗan uwansa musulmi, da mai barin addinansa mai fita daga jama’a”.

Bukhari da Muslim ne suka ruwaito shi




Post a Comment

0 Comments