Saurari audio na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam
عَنْ
أَبِي هُرَيْرَةَ رَضِيَ اللهُ عَنْهُ أَنَّ رَسُولَ اللَّهِ صلى الله عليه وسلم
قَالَ: "مَنْ كَانَ يُؤْمِنُ بِاَللَّهِ وَالْيَوْمِ الْآخِرِ فَلْيَقُلْ
خَيْرًا أَوْ لِيَصْمُتْ، وَمَنْ كَانَ يُؤْمِنُ بِاَللَّهِ وَالْيَوْمِ الْآخِرِ
فَلْيُكْرِمْ جَارَهُ، وَمَنْ كَانَ يُؤْمِنُ بِاَللَّهِ وَالْيَوْمِ الْآخِرِ
فَلْيُكْرِمْ ضَيْفَهُ"
On the authority of Abu Hurayrah (may Allah be pleased with him),
that the Messenger of Allah (peace and blessings of Allah be upon him) said:
Let him who believes in Allah and the Last Day speak good, or keep
silent; and let him who believes in Allah and the Last Day be generous to his
neighbour; and let him who believes in Allah and the Last Day be generous to
his guest.
(Bukhari & Muslim)
Daga Abu Hurairah Allah ya yarda da shi cewa Manzon Allah (SAW) ya
ce:
“Wanda ya kasance yayi imani da Allah da ranar ƙarshe ya faɗi
alheri ko yayi shiru, Wanda ya kasance yayi imani da Allah da ranar ƙarshe ya
girmama maƙocinsa, Wanda ya kasance yayi imani da Allah da ranar ƙarshe ya
girmama baƙonsa”.
0 Comments