Ticker

6/recent/ticker-posts

Sheikh Ja’afar Mahmud Adam - Arba'una Hadith: Hadith 38


Saurari audio na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam





الحديث الثامن والثلاثون

عَنْ أَبِي هُرَيْرَة رَضِيَ اللهُ عَنْهُ قَالَ: قَالَ رَسُول اللَّهِ صلى الله عليه وسلم إنَّ اللَّهَ تَعَالَى قَالَ: "مَنْ عَادَى لِي وَلِيًّا فَقْد آذَنْتهُ بِالْحَرْبِ، وَمَا تَقَرَّبَ إلَيَّ عَبْدِي بِشَيْءٍ أَحَبَّ إلَيَّ مِمَّا افْتَرَضْتُهُ عَلَيْهِ، وَلَا يَزَالُ عَبْدِي يَتَقَرَّبُ إلَيَّ بِالنَّوَافِلِ حَتَّى أُحِبَّهُ، فَإِذَا أَحْبَبْتُهُ كُنْت سَمْعَهُ الَّذِي يَسْمَعُ بِهِ، وَبَصَرَهُ الَّذِي يُبْصِرُ بِهِ، وَيَدَهُ الَّتِي يَبْطِشُ بِهَا، وَرِجْلَهُ الَّتِي يَمْشِي بِهَا، وَلَئِنْ سَأَلَنِي لَأُعْطِيَنَّهُ، وَلَئِنْ اسْتَعَاذَنِي لَأُعِيذَنَّهُ"

رَوَاهُ الْبُخَارِيُّ


Translation

On the authority of Abu Hurayrah (may Allah be pleased with him) who said:

The Messenger of Allah (peace and blessings of Allah be upon him) said, “Verily Allah ta’ala has said: ‘Whosoever shows enmity to a wali (friend) of Mine, then I have declared war against him. And My servant does not draw near to Me with anything more loved to Me than the religious duties I have obligated upon him. And My servant continues to draw near to me with nafil (supererogatory) deeds until I Love him. When I Love him, I am his hearing with which he hears, and his sight with which he sees, and his hand with which he strikes, and his foot with which he walks. Were he to ask [something] of Me, I would surely give it to him; and were he to seek refuge with Me, I would surely grant him refuge.’”

(Bukhari)


Transliteration

Daga Abu Hurairah Allah ya yarda da shi, daga Annabi (SAW) ya ce:

“Allah Ta’ala ya ce: Duk wanda yayi gaba da waliyyina to na riga na bashi sanarwa ya shirya yaƙi dani, bawana ba zai taɓa kusanci na ba da wani abu da nafi ƙauna sama da abinda na wajabta mashi. Bawana ba zai gushe ba yana neman kusanci na da nafilfili har sai na zanto ina ƙaunar sa. Idan ko na ƙaunace shi, sai in kasance jinsa da yake ji da shi, sai inkasance ganinsa da yake gani da shi, sai inkasance hannunsa da yake aiwatar dashi wajen bayarwa ko karɓa, sai inkasance ƙafarsa da yake takawa da ita yake yin tafiya. Wallahi inda zai roƙeni sai na bashi abinda ya roƙa, Wallahi inda zai nemi tsari na sai na kare shi daga abinnan da yakejin tsoro”.

Bukhari ne ya ruwaito shi.



Post a Comment

0 Comments