Saurari audio na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam
عَنْ
أَبِي ثَعْلَبَةَ الْخُشَنِيِّ جُرْثُومِ بن نَاشِر رَضِيَ اللهُ عَنْهُ عَنْ رَسُولُ
الله صلى الله عليه وسلم قَال: "إنَّ اللَّهَ تَعَالَى فَرَضَ فَرَائِضَ
فَلَا تُضَيِّعُوهَا، وَحَدَّ حُدُودًا فَلَا تَعْتَدُوهَا، وَحَرَّمَ أَشْيَاءَ
فَلَا تَنْتَهِكُوهَا، وَسَكَتَ عَنْ أَشْيَاءَ رَحْمَةً لَكُمْ غَيْرَ نِسْيَانٍ
فَلَا تَبْحَثُوا عَنْهَا"
حَدِيثٌ حَسَنٌ، رَوَاهُ الدَّارَقُطْنِيّ، وَغَيْرُهُ
On the authority of Abu Tha’labah al-Kushanee — Jurthoom bin
Nashir (may Allah be pleased with him) — that the Messenger of Allah (peace and
blessings of Allah be upon him) said:
Verily Allah ta’ala has laid down
religious obligations (fara’id), so do not neglect them; and He has set limits,
so do not overstep them; and He has forbidden some things, so do not violate
them; and He has remained silent about some things, out of compassion for you,
not forgetfulness — so do not seek after them.
A hasan hadeeth narrated by
ad-Daraqutnee and others
Daga Abu Tha’alabata al-khushaniy Jurthumi ɗan Nashir, Allah ya
yarda da shi - daga Manzon Allah (SAW) ya ce:
“Lallalai Allah Ta’ala ya farlanta farillai, kar ku tozartad da su,
Ya sanya iyakoki kar ku ƙetare su. Ubangiji Ya haramta waɗansu al’amurra kar ku
keta alfarmar wa'yannan al’amurra da aka haramta su.
Ubangiji Yayi shiru game da wasu al’amurra kawai don jin ƙanku ba dun Ya manta
ba fa, irin wannan kar kuce sai kun gano hukuncin su”.
Hadisi ne kyakkyawa, Daru Ƙuɗniy ne da waninsa suka ruwaito shi.
0 Comments