Saurari audio na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam
عَنْ
أَبِي الْعَبَّاسِ سَهْلِ بْنِ سَعْدٍ السَّاعِدِيّ رَضِيَ اللهُ عَنْهُ قَالَ:
جَاءَ رَجُلٌ إلَى النَّبِيِّ صلى الله عليه وسلم فَقَالَ: يَا رَسُولَ اللهِ!
دُلَّنِي عَلَى عَمَلٍ إذَا عَمِلْتُهُ أَحَبَّنِي اللهُ وَأَحَبَّنِي النَّاسُ؛
فَقَالَ: "ازْهَدْ فِي الدُّنْيَا يُحِبَّك اللهُ، وَازْهَدْ فِيمَا عِنْدَ
النَّاسِ يُحِبَّك النَّاسُ"
حديث
حسن، رَوَاهُ ابْنُ مَاجَهْ، وَغَيْرُهُ بِأَسَانِيدَ حَسَنَةٍ
On the authority of Abu al-’Abbas Sahl bin Sa’ad as-Sa’idee (may
Allah be pleased with him) who said:
A man came to the Prophet (peace and blessings of Allah be upon
him) and said, “O Messenger of Allah, direct me to an act which, if I do it,
(will cause) Allah to love me and the people to love me.” So he (peace and
blessings of Allah be upon him) said, “Renounce the world and Allah will love
you, and renounce what the people possess and the people will love you.”
A hasan hadeeth related by Ibn Majah and others with good chains of authorities.
Daga Abul Abbas, Sahlu ɗan Sa’adu as-Sa’idiy Allah ya yarda da shi
ya ce:
Wani mutum ya zo wurin Annabi (SAW) ya ce: Ya Manzon Allah!
Shiryar da ni wani aiki wanda idan na aikata shi Allah zai so ni, mutane ma za
su so ni. Sai ya ce: “Kayi zuhudu a cikin harakar duniya sai Ubangiji Ya
ƙaunace ka, ka ƙauracewa abin da ke hannun mutane kar ka zura ido a kai, to sai
mutane su ƙaunace ka”.
Hadisi ne mai kyau, Ibn Majah da waninsa sun ruwaito shi bisa sanadin kyawawa.
0 Comments