Saurari audio na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam
عَنْ
أَبِي ذَرٍّ الْغِفَارِيِّ رَضِيَ اللهُ عَنْهُ عَنِ النَّبِيِّ صلى الله عليه
وسلم فِيمَا يَرْوِيهِ عَنْ رَبِّهِ تَبَارَكَ وَتَعَالَى، أَنَّهُ قَالَ:
"يَا عِبَادِي: إنِّي حَرَّمْت الظُّلْمَ عَلَى نَفْسِي، وَجَعَلْته
بَيْنَكُمْ مُحَرَّمًا؛ فَلَا تَظَالَمُوا. يَا عِبَادِي كُلُّكُمْ ضَالٌّ
إلَّا مَنْ هَدَيْته، فَاسْتَهْدُونِي أَهْدِكُمْ. يَا عِبَادِي! كُلُّكُمْ
جَائِعٌ إلَّا مَنْ أَطْعَمْته، فَاسْتَطْعِمُونِي أُطْعِمْكُمْ. يَا عِبَادِي!
كُلُّكُمْ عَارٍ إلَّا مَنْ كَسَوْته، فَاسْتَكْسُونِي أَكْسُكُمْ. يَا عِبَادِي!
إنَّكُمْ تُخْطِئُونَ بِاللَّيْلِ وَالنَّهَارِ، وَأَنَا أَغْفِرُ الذُّنُوبَ
جَمِيعًا؛ فَاسْتَغْفِرُونِي أَغْفِرْ لَكُمْ. يَا عِبَادِي! إنَّكُمْ لَنْ
تَبْلُغُوا ضُرِّي فَتَضُرُّونِي، وَلَنْ تَبْلُغُوا نَفْعِي فَتَنْفَعُونِي. يَا
عِبَادِي! لَوْ أَنَّ أَوَّلَكُمْ وَآخِرَكُمْ وَإِنْسَكُمْ وَجِنَّكُمْ كَانُوا
عَلَى أَتْقَى قَلْبِ رَجُلٍ وَاحِدٍ مِنْكُمْ، مَا زَادَ ذَلِكَ فِي مُلْكِي
شَيْئًا. يَا عِبَادِي! لَوْ أَنَّ أَوَّلَكُمْ وَآخِرَكُمْ وَإِنْسَكُمْ
وَجِنَّكُمْ كَانُوا عَلَى أَفْجَرِ قَلْبِ رَجُلٍ وَاحِدٍ مِنْكُمْ، مَا نَقَصَ
ذَلِكَ مِنْ مُلْكِي شَيْئًا، يَا
عِبَادِي! لَوْ أَنَّ أَوَّلَكُمْ وَآخِرَكُمْ وَإِنْسَكُمْ وَجِنَّكُمْ قَامُوا
فِي صَعِيدٍ وَاحِدٍ، فَسَأَلُونِي، فَأَعْطَيْت كُلَّ وَاحِدٍ مَسْأَلَته، مَا
نَقَصَ ذَلِكَ مِمَّا عِنْدِي إلَّا كَمَا يَنْقُصُ الْمِخْيَطُ إذَا أُدْخِلَ
الْبَحْرَ. يَا عِبَادِي! إنَّمَا هِيَ أَعْمَالُكُمْ أُحْصِيهَا لَكُمْ، ثُمَّ
أُوَفِّيكُمْ إيَّاهَا؛ فَمَنْ وَجَدَ خَيْرًا فَلْيَحْمَدْ اللَّهَ، وَمَنْ
وَجَدَ غَيْرَ ذَلِكَ فَلَا يَلُومَن إلَّا نَفْسَهُ"
رَوَاهُ مُسْلِمٌ
On the authority of Abu Dharr al-Ghifaree (may Allah be pleased
with him) from the Prophet (peace and blessings of Allah be upon him) from his
Lord, that He said:
O My servants! I have forbidden
dhulm (oppression) for Myself, and I have made it forbidden amongst you, so do
not oppress one another. O My servants, all of you are astray except those whom
I have guided, so seek guidance from Me and I shall guide you. O My servants,
all of you are hungry except those whom I have fed, so seek food from Me and I
shall feed you. O My servants, all of you are naked except those whom I have
clothed, so seek clothing from Me and I shall clothe you. O My servants, you
commit sins by day and by night, and I forgive all sins, so seek forgiveness
from Me and I shall forgive you. O My servants, you will not attain harming Me
so as to harm Me, and you will not attain benefiting Me so as to benefit Me. O
My servants, if the first of you and the last of you, and the humans of you and
the jinn of you, were all as pious as the most pious heart of any individual
amongst you, then this would not increase My Kingdom an iota. O My servants, if
the first of you and the last of you, and the humans of you and the jinn of
you, were all as wicked as the most wicked heart of any individual amongst you,
then this would not decrease My Kingdom an iota. O My servants, if the first of
you and the last of you, and the humans of you and the jinn of you, were all to
stand together in one place and ask of Me, and I were to give everyone what he
requested, then that would not decrease what I Possess, except what is
decreased of the ocean when a needle is dipped into it. O My servants, it is
but your deeds that I account for you, and then recompense you for. So he who
finds good, let him praise Allah, and he who finds other than that, let him
blame no one but himself.
(Muslim)
TransliterationDaga Abu Dharri al-Gifariy Allah ya yarda da shi daga Annabi (SAW)
cikin abin da yake ruwaitowa daga Ubangijinsa Mai Girma da ɗaukaka ya ce:
“Yaku bayina Lallai ni na haramtawa kaina zalunci, kuma na sanya
shi abin haramtawa a tsakanin ku, kar ku zalunci juna. Ya ku bayina, dukkanku
ɓattatu ne, sai fa wanda na shiryar dashi, ku nemi shiriya daga gare ni, ni
kuma zan shiryar da ku. Ya ku bayina, kowanen ku mayunwaci ne, sai wanda na
ciyar dashi, ku nemi ciyarwata ni kuma zan ciyar da ku. Ya ku bayina kowanen ku
tsirara yake, sai wanda na azurta shi da yi masa sutura, ku nemi suturata to
zan yi maku sutura. Ya ku bayina kukanyi kurakurai dare da rana, ni kuma ina
gafarta zunubai gaba ɗayan su, ku nemi gafarata ni kuma zan yi muku gafara. Ya
ku bayina, baku isa ku cutar dani ba, ballantana kuce zaku cutar da ni. Baku
isa ku anfanar dani ba, ballantana kuce za ku anfanar dani. Ya ku bayina, da
ace na farkon ku da na ƙarshen ku, da mutanen ku da aljannun ku, su kasance a
bisa zuciyar wani mutum ɗaya a cikin ku mafi tsoron Allah, inda zakuyi haka
hakan bai ƙara komai acikin mulkina ba. Ya ku bayina, da ace na farkon ku da na
ƙarshen ku, mutanen ku da aljannun ku, su kasance a bisa zuciyar mutum ɗaya
mafi kowa fajirci, inda zakuyi haka hakan bai rage komai a cikin mulki na ba.
Ya ku bayina, da ace na farkon ku da na ƙarshen ku, mutanen ku da aljannun ku,
su tsaya a wuri ɗaya, kowanen su ya roƙe ni, in bawa kowane ɗaya abinda ya roƙa,
hakan bai rage komai ba na daga abinda ke wurina na mulki na, sai fa gwargwadon
abinda allura zata rage idan antsoma shi cikin ruwan teku an zare shi. Ya ku
bayina, ayukkan ku dai yana kare ku gare ku, sannan in cika muku ladar ku,
wanda duk ya sami alheri to ya godewa Allah, wanda ya sami kansa a mumunar
tafarki kar ya zargi kowa sai kansa”.
Muslimu ne ya ruwaito shi.
0 Comments