Saurari audio na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam
عَنْ
أَبِي ذَرٍّ رَضِيَ اللهُ عَنْهُ أَيْضًا، "أَنَّ نَاسًا مِنْ أَصْحَابِ
رَسُولِ اللَّهِ صلى الله عليه وسلم قَالُوا لِلنَّبِيِّ صلى الله عليه وسلم يَا
رَسُولَ اللَّهِ ذَهَبَ أَهْلُ الدُّثُورِ بِالْأُجُورِ؛ يُصَلُّونَ كَمَا
نُصَلِّي، وَيَصُومُونَ كَمَا نَصُومُ، وَيَتَصَدَّقُونَ بِفُضُولِ أَمْوَالِهِمْ.
قَالَ: أَوَلَيْسَ قَدْ جَعَلَ اللَّهُ لَكُمْ مَا تَصَّدَّقُونَ؟ إنَّ بِكُلِّ
تَسْبِيحَةٍ صَدَقَةً، وَكُلِّ تَكْبِيرَةٍ صَدَقَةً، وَكُلِّ تَحْمِيدَةٍ
صَدَقَةً، وَكُلِّ تَهْلِيلَةٍ صَدَقَةً، وَأَمْرٌ بِمَعْرُوفٍ صَدَقَةٌ، وَنَهْيٌ
عَنْ مُنْكَرٍ صَدَقَةٌ، وَفِي بُضْعِ أَحَدِكُمْ صَدَقَةٌ. قَالُوا: يَا رَسُولَ
اللَّهِ أَيَأْتِي أَحَدُنَا شَهْوَتَهُ وَيَكُونُ لَهُ فِيهَا أَجْرٌ؟ قَالَ:
أَرَأَيْتُمْ لَوْ وَضَعَهَا فِي حَرَامٍ أَكَانَ عَلَيْهِ وِزْرٌ؟ فَكَذَلِكَ
إذَا وَضَعَهَا فِي الْحَلَالِ، كَانَ لَهُ أَجْرٌ"
رَوَاهُ مُسْلِمٌ
Also on the authority of Abu Dharr (may Allah be pleased with
him):
Some people from amongst the
Companions of the Messenger of Allah (peace and blessings of Allah be upon him)
said to the Prophet (peace and blessings of Allah be upon him), "O
Messenger of Allah, the affluent have made off with the rewards; they pray as
we pray, they fast as we fast, and they give (much) in charity by virtue of
their wealth." He (peace and blessings of Allah be upon him) said,
"Has not Allah made things for you to give in charity? Truly every
tasbeehah (saying: 'subhan-Allah') is a charity, and every takbeerah (saying:
'Allahu Akbar') is a charity, and every tahmeedah (saying: 'al-hamdu lillah')
is a charity, and every tahleelah (saying: 'laa ilaha illAllah') is a charity.
And commanding the good is a charity, and forbidding an evil is a charity, and
in the bud`i (sexual act) of each one of you there is a charity." They
said, "O Messenger of Allah, when one of us fulfils his carnal desire will
he have some reward for that?" He (peace and blessings of Allah be upon
him) said, "Do you not see that if he were to act upon it (his desire) in
an unlawful manner then he would be deserving of punishment? Likewise, if he
were to act upon it in a lawful manner then he will be deserving of a
reward."
(Muslim)
Daga Abu Dharrin Allah ya ƙara yarda a gare shi:
Waɗan su mutane daga Sahabban Manzon Allah (SAW) sun cewa Annabi
(SAW): Ya Ma’aikin Allah! Ma’abuta dukiya sun tafi da ladaddaki; sunayin Sallar
farilla kamar yadda mukeyi, sunayin azumi na farilla kamar yadda mukeyi, amma
kuma suna sadaka da rarar dukiyar su. Ya ce: “Shin Allah ba ya baku abinda
zakuyi sadaka da shi ba? Ay Allah ya riga ya ba ku, dukkan wani tasbihi (subhanallahi)
da zaku faɗa kamar kun ɗauki sadaka ne kun bayar, dukkan wata kabbara (Allahu
Akbar) da zaku ce kamar kun ɗauki sadaka ne kun bayar, dukkan wata tahmidi
(Alhamdu Lillahi) da zaku faɗa kamar kun bayar da sadaka ne, haka dukkan
hailala (La’ilaha’illallahu) da zaku faɗa kamar kun bayar da sadaka ne, umurni
da kyakkyawan aiki sadaka ne, hani daga mumuna ma sadaka ne, a farjin kowane
ɗayanku ma akwai sadaka”. Sai suka ce: Ya Manzon Allah! Yanzu mutum yabiya
buƙatar sha’awarsa, ya zamo kuma yana da lada? Sai ya ce: “Ku bani labari, da
ace ya sanya wannan gaɓar tashi a cikin haram, akwai zunubi akan sa in yayi
haka? Eah, to kamar haka ne idan ya sanya wannan gaɓar a cikin halal zai samu
lada”.
Muslimu ne ya ruwaito shi.
0 Comments