Saurari audio na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam
عَنْ
أَبِي سَعِيدٍ سَعْدِ بْنِ مَالِكِ بْنِ سِنَانٍ الْخُدْرِيّ رَضِيَ اللهُ عَنْهُ
أَنَّ رَسُولَ اللَّهِ صلى الله عليه وسلم قَالَ: لَا ضَرَرَ وَلَا ضِرَارَ"
حَدِيثٌ
حَسَنٌ، رَوَاهُ ابْنُ مَاجَهْ، وَالدَّارَقُطْنِيّ، وَغَيْرُهُمَا مُسْنَدًا
وَرَوَاهُ مَالِكٌ فِي "الْمُوَطَّإِ" عَنْ عَمْرِو بْنِ يَحْيَى عَنْ أَبِيهِ عَنِ النَّبِيِّ صلى الله عليه وسلم مُرْسَلًا، فَأَسْقَطَ أَبَا سَعِيدٍ، وَلَهُ طُرُقٌ يُقَوِّي بَعْضُهَا بَعْضًا
On the authority of Abu Sa’eed al-Khudree (may Allah be pleased
with him), that the Messenger of Allah (peace and blessings of Allah be upon
him) said:
There should be neither harming (darar) nor reciprocating harm (dirar). A hasan hadeeth related by Ibn Majah, ad-Daraqutnee and others as a musnad hadeeth. It was also related by Malik in al-Muwatta in mursal form from Amr bin Yahya, from his father from the Prophet (peace and blessings of Allah be upon him), but leaving Abu Sa’eed from the chain. And it has other chains of narrations that strengthen one another.
Daga Abu Sa’idu, Sa’adu ɗan Maliki ɗan Sinanu al-Khudriy Allah ya yarda da shi, daga Annabi (SAW) ya ce:
“Babu cuta babu cutarwa”. Hadisi
ne kyakkyawa, Ibn Majah ne ya ruwaito shi da Daru Kuɗniy da waninsu abin
dangantawa.
Maliku ya ruwaito shi a cikin Muwaɗɗa, Mursali daga Amru ɗan Yahaya daga Babansa daga Annabi (SAW), amma sai ya cire Abu Sa’id, (Hadisin) yana da hanyoyi sashinsu na ƙarfafa sashi.
0 Comments