Ticker

6/recent/ticker-posts

Sheikh Ja’afar Mahmud Adam - Arba'una Hadith: Hadith 33


Saurari audio na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam





الحديث الثالث والثلاثون

عَنْ ابْنِ عَبَّاسٍ رَضِيَ اللَّهُ عَنْهُمَا أَنَّ رَسُولَ اللَّهِ صلى الله عليه وسلم قَالَ: "لَوْ يُعْطَى النَّاسُ بِدَعْوَاهُمْ لَادَّعَى رِجَالٌ أَمْوَالَ قَوْمٍ وَدِمَاءَهُمْ، لَكِنَّ الْبَيِّنَةَ عَلَى الْمُدَّعِي، وَالْيَمِينَ عَلَى مَنْ أَنْكَرَ"

حَدِيثٌ حَسَنٌ، رَوَاهُ الْبَيْهَقِيّ، وَغَيْرُهُ هَكَذَا، وَبَعْضُهُ فِي "الصَّحِيحَيْنِ 


Translation

On the authority of Ibn Abbas (may Allah be pleased with him), that the Messenger of Allah (peace and blessings of Allah be upon him) said:

Were people to be given everything that they claimed, men would (unjustly) claim the wealth and lives of (other) people. But, the onus of proof is upon the claimant, and the taking of an oath is upon him who denies.

A hasan hadeeth narrated by al-Baihaqee and others in this form, and part of it is in the two Saheehs.


Transliteration

Daga Abdullahi ɗan Anas Allah ya yarda da su, daga Annabi (SAW) ya ce:

“Da za’a baiwa mutane duk abinda sukayi da’awa, da waɗansu mazaje sunyi da’awar dukiyar waɗansu, da sun nemi jinin waɗansu, sai dai kullum ita hujja ana neman mai da’awa shi ake nema da hujja, wanda ake nema kuma da rantsuwa shine wanda yayi musu”.

Hadisi ne kyakkyawa, Baihaƙi ne ya ruwaito shi, da waninsa kamar haka, Sashinsa na cikin ingantattu biyu.



Post a Comment

0 Comments