Saurari audio na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam
عَنْ
أَبِي سَعِيدٍ الْخُدْرِيّ رَضِيَ اللهُ عَنْهُ قَالَ سَمِعْت رَسُولَ اللَّهِ صلى
الله عليه وسلم يَقُولُ: "مَنْ رَأَى مِنْكُمْ مُنْكَرًا فَلْيُغَيِّرْهُ
بِيَدِهِ، فَإِنْ لَمْ يَسْتَطِعْ فَبِلِسَانِهِ، فَإِنْ لَمْ يَسْتَطِعْ
فَبِقَلْبِهِ، وَذَلِكَ أَضْعَفُ الْإِيمَانِ"
رَوَاهُ مُسْلِمٌ
On the authority of Abu Sa`eed al-Khudree (may Allah be pleased
with him) who said:
I heard the Messenger of Allah (ﷺ)
say, “Whosoever of you sees an evil, let him change it with his hand; and if he
is not able to do so, then [let him change it] with his tongue; and if he is
not able to do so, then with his heart — and that is the weakest of faith.”
(Muslim)
Daga Abu Sa’idul Khudriy Allah ya yarda da shi ya ce:
Na ji Manzon Allah Tsaira da Aminci Allah su tabbata a gare shi
yana cewa: “Duk wanda yaga wani abunƙi a shari’ance, Duk wanda yaganshi yana
faruwa to ya gusar da shi da hannunsa, in bayada ikon gusar da wannan abu da
hannunsa, yayi ƙoƙarin gusar da shi da harshen sa, in bayada ikon hanawa da
harshen sa, to yayi ƙoƙarin hanawa da zuciyarsa, wannan shi ne mafi raunin imani”.
Muslimu ne ya ruwaito shi.
0 Comments