Saurari audio na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam
عَنْ
أَبِي هُرَيْرَةَ رَضِيَ اللهُ عَنْهُ قَالَ: قَالَ رَسُولُ اللَّهِ صلى الله عليه
وسلم "لَا تَحَاسَدُوا، وَلَا تَنَاجَشُوا، وَلَا تَبَاغَضُوا، وَلَا
تَدَابَرُوا، وَلَا يَبِعْ بَعْضُكُمْ عَلَى بَيْعِ بَعْضٍ، وَكُونُوا عِبَادَ
اللَّهِ إخْوَانًا، الْمُسْلِمُ أَخُو الْمُسْلِمِ، لَا يَظْلِمُهُ، وَلَا
يَخْذُلُهُ، وَلَا يَكْذِبُهُ، وَلَا يَحْقِرُهُ، التَّقْوَى هَاهُنَا، وَيُشِيرُ
إلَى صَدْرِهِ ثَلَاثَ مَرَّاتٍ، بِحَسْبِ امْرِئٍ مِنْ الشَّرِّ أَنْ يَحْقِرَ
أَخَاهُ الْمُسْلِمَ، كُلُّ الْمُسْلِمِ عَلَى الْمُسْلِمِ حَرَامٌ: دَمُهُ
وَمَالُهُ وَعِرْضُهُ"
رَوَاهُ
مُسْلِمٌ
On the authority of Abu Hurayrah (may Allah be pleased with him)
who said:
The Messenger of Allah (peace and blessings of Allah be upon him)
said, “Do not envy one another, and do not inflate prices for one another, and
do not hate one another, and do not turn away from one another, and do not
undercut one another in trade, but (rather) be slaves of Allah and brothers
(amongst yourselves). A Muslim is the brother of a Muslim: he does not oppress
him, nor does he fail him, nor does he lie to him, nor does he hold him in
contempt. Taqwa (piety) is right here (and he pointed to his chest three
times). It is evil enough for a man to hold his brother Muslim in contempt. The
whole of a Muslim is inviolable for another Muslim: his blood, his property,
and his honour.”
(Muslim)
Daga Abu Hurairah Allah ya yarda da shi ya ce:
Manzon Allah Tsira da Amincin Allah sutabbata a gareshi ya ce:
“Kar kuyiwa juna hassada, kar kuyi cinikin zure, kar ku zanto masu ƙiyayya da
juna, kar ku jujjuyawa junan ku baya, kada shashinku yayi ciniki akan shashin
ɗan’uwansa, ku kasance bayin Allah 'yan’uwan juna, Lallai Musulmi ɗan’uwan
Musulmi ne, kada ya zalunce shi, kada ya kunyatar dashi yaƙi taimakon sa, kada
yayi masa ƙarya, kada ya wala ƙantar da shi, tsoron Allah yana nan…”, Yana nuna
ƙirjinsa sau uku, ya ce: “Ya ishi mutum sharri ya riƙa tozartar da ɗan’uwansa
Musulmi. Kowane Musulmi game da Musulmi ɗan’uwansa haramun ne ya zubar da jinin
sa, ko ya cinye dukiyarsa, ko ya zubar da mutuncinsa”.
Muslimu ne ya ruwaito shi.
0 Comments