Saurari audio na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam
عَنْ
أَبِي هُرَيْرَةَ رَضِيَ اللهُ عَنْهُ قَالَ: قَالَ رَسُولُ اللَّهِ صلى الله عليه
وسلم "كُلُّ سُلَامَى مِنِ النَّاسِ عَلَيْهِ صَدَقَةٌ، كُلَّ يَوْمٍ
تَطْلُعُ فِيهِ الشَّمْسُ تَعْدِلُ بَيْنَ اثْنَيْنِ صَدَقَةٌ، وَتُعِينُ
الرَّجُلَ فِي دَابَّتِهِ فَتَحْمِلُهُ عَلَيْهَا أَوْ تَرْفَعُ لَهُ عَلَيْهَا
مَتَاعَهُ صَدَقَةٌ، وَالْكَلِمَةُ الطَّيِّبَةُ صَدَقَةٌ، وَبِكُلِّ خُطْوَةٍ
تَمْشِيهَا إلَى الصَّلَاةِ صَدَقَةٌ، وَتُمِيطُ الْأَذَى عَنِ الطَّرِيقِ
صَدَقَةٌ"
رَوَاهُ الْبُخَارِيُّ وَمُسْلِمٌ
On the authority of Abu Hurayrah (may Allah be pleased with him)
who said:
The Messenger
of Allah (peace and blessings of Allah be upon him) said, “Every joint of a
person must perform a charity each day that the sun rises: to judge justly
between two people is a charity. To help a man with his mount, lifting him onto
it or hoisting up his belongings onto it, is a charity. And the good word is a
charity. And every step that you take towards the prayer is a charity, and
removing a harmful object from the road is a charity.”
(Bukhari
& Muslim)
Daga Abu Hurairah Allah ya yarda
da shi ya ce:
Manzon Allah Tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi ya ce:
“Dukkan gaɓɓai (mahaɗa ta jikin ɗan adam) akwai sadakar da mutum zaiyi. Kowane
wunin da rana ta ɓullo a cikinsa ka sasanta (adalci) tsakanin mutane biyu
sadaka ne. Ka taimaki mutum game da dabbarsa ka ɗora shi a kanta ko ka dauki
kayan sa ka ɗora masa, sadaka ce. Haka kalma daddaɗa ma sadaka ce. Dukkan tako
da zakayi tafiya zuwa sallah sadaka ne. Haka ka ɗauke wani abu mai cutarwa daga
kan hanya sadaka ne”.
Bukhari da Muslim ne suka ruwaito shi.
0 Comments