Ticker

6/recent/ticker-posts

Sheikh Ja’afar Mahmud Adam - Arba'una Hadith: Hadith 1

Sheikh Ja’afar Mahmud Adam

Saurari audio na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam

Play Audio Download App


الحديث الأول

عَنْ أَمِيرِ الْمُؤْمِنِينَ أَبِي حَفْصٍ عُمَرَ بْنِ الْخَطَّابِ رَضِيَ اللهُ عَنْهُ قَالَ: سَمِعْتُ رَسُولَ اللَّهِ صلى الله عليه وسلم يَقُولُ: "إنَّمَا الْأَعْمَالُ بِالنِّيَّاتِ، وَإِنَّمَا لِكُلِّ امْرِئٍ مَا نَوَى، فَمَنْ كَانَتْ هِجْرَتُهُ إلَى اللَّهِ وَرَسُولِهِ فَهِجْرَتُهُ إلَى اللَّهِ وَرَسُولِهِ، وَمَنْ كَانَتْ هِجْرَتُهُ لِدُنْيَا يُصِيبُهَا أَوْ امْرَأَةٍ يَنْكِحُهَا فَهِجْرَتُهُ إلَى مَا هَاجَرَ إلَيْهِ"

رَوَاهُ إِمَامَا الْمُحَدِّثِينَ أَبُو عَبْدِ اللهِ مُحَمَّدُ بنُ إِسْمَاعِيل بن إِبْرَاهِيم بن الْمُغِيرَة بن بَرْدِزبَه الْبُخَارِيُّ الْجُعْفِيُّ وَأَبُو الْحُسَيْنِ مُسْلِمٌ بنُ الْحَجَّاج بن مُسْلِم الْقُشَيْرِيُّ النَّيْسَابُورِيُّ رَضِيَ اللهُ عَنْهُمَا فِي "صَحِيحَيْهِمَا" اللذَينِ هُمَا أَصَحُّ الْكُتُبِ الْمُصَنَّفَةِ


Translation

It is narrated on the authority of Amirul Mu'minin, Abu Hafs 'Umar bin al-Khattab (ra) who said:

I heard the Messenger of Allah () say: "Actions are (judged) by motives (niyyah), so each man will have what he intended. Thus, he whose migration (hijrah) was to Allah and His Messenger, his migration is to Allah and His Messenger; but he whose migration was for some worldly thing he might gain, or for a wife he might marry, his migration is to that for which he migrated." (Bukhari & Muslim)

Transliteration

Daga Sarkin Muminai Abi Hafsin Umar ɗan Khaɗɗabi yardar Allah ta tabbata a gare shi ya ce:

Na ji Manzon Allah Tsira da Amincin Allah su tabbata gare shi, yana cewa: “Lallai ka sani ayyuka suna tare da niyya, kuma sane dai kaɗai yana tabbata ga kowane mutum irin abinda yayiwa niyya, dukkan wanda hijirarsa ta kasance zuwa ga Allah da Manzonsa (SAW) to wannan hijirar tashi ta tabbata zuwa Allah, ta tabbata zuwa ga Manzon Allah (SAW), wanda hijirarsa ta kasance domin wata duniya da yake son samu ko domin wata mace da yake son ya aura, to hijirar sa tana akan abunnan da yayi hijira dominsa”.

Shugabannin masu Hadisi su biyu suka ruwaito shi, su ne Abu Abdullahi Muhammadu ɗan Isma’ila ɗan Ibrahim ɗan Mugirata ɗan Bardizbah al-Bukhariy, da Abul-Husaini Muslimu ɗan Hajjaju ɗan Muslimu al- Ƙushairiy an-Naisaburiy, Allah ya kara yarda a gare su a cikin Sahihan Littattafansu guda biyu, waɗanda su ne mafiya ingancin littattafai da aka wallafa.




Post a Comment

0 Comments