Saurari audio na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam
الحديث الرابع
عَنْ
أَبِي عَبْدِ الرَّحْمَنِ عَبْدِ اللَّهِ بْنِ مَسْعُودٍ رَضِيَ اللهُ عَنْهُ
قَالَ: حَدَّثَنَا رَسُولُ اللَّهِ صلى الله عليه وسلم وَهُوَ الصَّادِقُ
الْمَصْدُوقُ-: "إنَّ أَحَدَكُمْ يُجْمَعُ خَلْقُهُ فِي بَطْنِ أُمِّهِ
أَرْبَعِينَ يَوْمًا نُطْفَةً، ثُمَّ يَكُونُ عَلَقَةً مِثْلَ ذَلِكَ، ثُمَّ
يَكُونُ مُضْغَةً مِثْلَ ذَلِكَ، ثُمَّ يُرْسَلُ إلَيْهِ الْمَلَكُ فَيَنْفُخُ
فِيهِ الرُّوحَ، وَيُؤْمَرُ بِأَرْبَعِ كَلِمَاتٍ:
بِكَتْبِ رِزْقِهِ، وَأَجَلِهِ،
وَعَمَلِهِ، وَشَقِيٍّ أَمْ سَعِيدٍ؛ فَوَاَللَّهِ الَّذِي لَا إلَهَ غَيْرُهُ
إنَّ أَحَدَكُمْ لَيَعْمَلُ بِعَمَلِ أَهْلِ الْجَنَّةِ حَتَّى مَا يَكُونُ
بَيْنَهُ وَبَيْنَهَا إلَّا ذِرَاعٌ فَيَسْبِقُ عَلَيْهِ الْكِتَابُ فَيَعْمَلُ
بِعَمَلِ أَهْلِ النَّارِ فَيَدْخُلُهَا. وَإِنَّ أَحَدَكُمْ لَيَعْمَلُ بِعَمَلِ
أَهْلِ النَّارِ حَتَّى مَا يَكُونُ بَيْنَهُ وَبَيْنَهَا إلَّا ذِرَاعٌ
فَيَسْبِقُ عَلَيْهِ الْكِتَابُ فَيَعْمَلُ بِعَمَلِ أَهْلِ الْجَنَّةِ
فَيَدْخُلُهَا"
رَوَاهُ الْبُخَارِيُّ وَمُسْلِمٌ
On the authority of Abdullah ibn Masood (ra), who said:
The Messenger of Allah (ﷺ),
and he is the truthful, the believed, narrated to us, “Verily the creation of each
one of you is brought together in his mother’s womb for forty days in the form
of a nutfah (a drop), then he becomes an alaqah (clot of blood) for a like
period, then a mudghah (morsel of flesh) for a like period, then there is sent
to him the angel who blows his soul into him and who is commanded with four
matters: to write down his rizq (sustenance), his life span, his actions, and
whether he will be happy or unhappy (i.e., whether or not he will enter
Paradise). By the One, other than Whom there is no deity, verily one of you
performs the actions of the people of Paradise until there is but an arms
length between him and it, and that which has been written overtakes him, and
so he acts with the actions of the people of the Hellfire and thus enters it;
and verily one of you performs the actions of the people of the Hellfire, until
there is but an arms length between him and it, and that which has been written
overtakes him and so he acts with the actions of the people of Paradise and
thus he enters it.”
Daga Abu Abdurrahman, Abdullahi ɗan Mas’udu, Allah ya yarda dashi
ya ce:
Manzon Allah (SAW) ya bamu labari – shi Annabi shi ne mai gaskiya abin gasgatawa ya ce: “Lallai
kowane ɗaya daga cikin ku ana tara halittarsa a cikin mahaifiyarsa, tsawon kwana
arba’in yana matsayin ɗugon maniyyi, sannan ya canzu ya zama gudan jinni tsawon
kwana arba’in, kwatankwacin wancan kwana arba’in, sannan canzu ya zama tsoka kwatankwacin
wancan kwana arba’in, sannan sai a aiko masa da mala’ika, sai ya busa masa rai ga
wannan jariri, a umurci mala’ikannan da rubuta kalmomi (Jumla) hudu: Sai ayi
umurni da rubuta arzikinsa da kuma ajalinsa da kuma ayukkansa, sannan arubuta
cewa matalaucin lahira ne ko mai rabon lahira ne. Na rantse da wanda babu abin
bauta sai shi, Lallalai ɗaya daga cikin ku da zai iya zama yana aiki iri na 'yan
Aljannah har yazanto ba abunda ke tsakanin sa da Aljanna ɗinnan sai zira’i ɗaya,
sai rubutuncan da aka riga akayi sai ya rigaye shi, sai yazo daga karshe yayi
aiki irin aikin 'yan wuta, sai ya shige ta. Kuma lallai ɗaya daga cikin ku, da zaiyi
aiki irin aikin 'yan wuta, har ba abunda ke tsakanin sa da ita sai zira’i ɗaya,
sai littafi ya rigaye shi, sai yazo yayi aiki irin aikin 'yan Aljannah, to sai
ya shigeta”.
0 Comments