Saurari audio na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam
عَنْ
أَبِي هُرَيْرَةَ عَبْدِ الرَّحْمَنِ بْنِ صَخْرٍ رَضِيَ اللهُ عَنْهُ قَالَ:
سَمِعْت رَسُولَ اللَّهِ صلى الله عليه وسلم يَقُولُ: "مَا نَهَيْتُكُمْ
عَنْهُ فَاجْتَنِبُوهُ، وَمَا أَمَرْتُكُمْ بِهِ فَأْتُوا مِنْهُ مَا
اسْتَطَعْتُمْ، فَإِنَّمَا أَهْلَكَ الَّذِينَ مِنْ قَبْلِكُمْ كَثْرَةُ
مَسَائِلِهِمْ وَاخْتِلَافُهُمْ عَلَى أَنْبِيَائِهِمْ"
On the authority of Abu Hurayrah (ra):
I heard the Messenger of Allah (ﷺ)
say, “What I have forbidden for you, avoid. What I have ordered you (to do), do
as much of it as you can. For verily, it was only the excessive questioning and
their disagreeing with their Prophets that destroyed (the nations) who were
before you.”
Daga Abu Hurairah, Abdurrahman ɗan Sakhr Allah ya yarda a gare shi
ya ce:
Na ji Manzon Allah Tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi
yana cewa: “Abin da na haneku daga barinsa (nace llalai ku rabu dashi) to ku
nisance shi, abin da na umarce ku dashi (nace kuyi) to kuzo da wannan abun
gwargwadon ikon ku, Sane dai Lallai ya halakar da wanda ke kafin ku (abunda ya
halakar da su kuwa) yawan tambayoyin su da yawan saɓawa ga Annabawansu”.
0 Comments