Ticker

6/recent/ticker-posts

Sheikh Ja’afar Mahmud Adam - Arba'una Hadith: Hadith 11

Sheikh Ja’afar Mahmud Adam

Saurari audio na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam

Play Audio Download App

الحديث الحادي عشر

عَنْ أَبِي مُحَمَّدٍ الْحَسَنِ بْنِ عَلِيِّ بْنِ أَبِي طَالِبٍ سِبْطِ رَسُولِ اللَّهِ صلى الله عليه وسلم وَرَيْحَانَتِهِ رَضِيَ اللَّهُ عَنْهُمَا، قَالَ: حَفِظْتُ مِنْ رَسُولِ اللَّهِ صلى الله عليه وسلم "دَعْ مَا يُرِيبُك إلَى مَا لَا يُرِيبُك"

رَوَاهُ التِّرْمِذِيُّ وَالنَّسَائِيّ

وَقَالَ التِّرْمِذِيُّ: حَدِيثٌ حَسَنٌ صَحِيحٌ 
Translation

On the authority of Abu Muhammad al-Hasan ibn Ali ibn Abee Talib (may Allah be pleased with him), the grandson of the Messenger of Allah (peace and blessings of Allah be upon him), and the one much loved by him, who said:

I memorised from the Messenger of Allah (peace and blessings of Allah be upon him): “Leave that which makes you doubt for that which does not make you doubt.”

(At-Tirmidhi and An-Nasai)

At-Tirmidhi said that it was a good and sound (hasan saheeh) hadeeth. 

Transliteration

Daga abu Muhammad Alhassan ɗan Aliyu ɗan Abi Ɗalibi, jikan Manzon Allah (SAW) kuma abin kaunarsa, Allah shi yarda da su ya ce:

“Na hardato (magana) daga bakin Annabi Tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi yace: ka ƙyale duk abin da ke sa maka kokwanto, zuwa ga abinda baya baka kokwanto”.

Tirmidhi da Nasa’iy ne suka ruwaito shi.




Post a Comment

0 Comments