Ticker

6/recent/ticker-posts

Sheikh Ja’afar Mahmud Adam - Arba'una Hadith: Hadith 7

Sheikh Ja’afar Mahmud Adam

Saurari audio na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam

Play Audio Download App

الحديث السابع

عَنْ أَبِي رُقَيَّةَ تَمِيمِ بْنِ أَوْسٍ الدَّارِيِّ رَضِيَ اللهُ عَنْهُ أَنَّ النَّبِيَّ صلى الله عليه وسلم قَالَ: "الدِّينُ النَّصِيحَةُ قُلْنَا: لِمَنْ؟ قَالَ: "لِلَّهِ، وَلِكِتَابِهِ، وَلِرَسُولِهِ، وَلِأَئِمَّةِ الْمُسْلِمِينَ وَعَامَّتِهِمْ "

رَوَاهُ مُسْلِمٌ
Translation

On the authority of Tameem ibn Aus ad-Daree (ra):

The Prophet () said, “The deen (religion) is naseehah (advice, sincerity).” We said, “To whom?” He () said, “To Allah, His Book, His Messenger, and to the leaders of the Muslims and their common folk.”

(Muslim)

Transliteration

Daga Abu Ruqayya, Tamimu ɗan Ausu ad-Dariy Allah ya yarda da shi:

Lallai Annabi Tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi ya ce: “Addini nasiha ne”, Sahabbai suka ce: gawa addini ke zama nasiha? Sai Annabi (SAW) ya ce: “Nasihane ga Allah, Nasihane ga Littafinsa, Nasihane ga Manzonsa (SAW), Nasihane ga shugabannin Musulmai, sannan kuma nasihane ga dukkan Mutane”.

Muslimu ne ya ruwaito shi.




Post a Comment

0 Comments