Ticker

6/recent/ticker-posts

Sheikh Ja’afar Mahmud Adam - Arba'una Hadith: Hadith 13

Sheikh Ja’afar Mahmud Adam

Saurari audio na Sheikh Ja’afar Mahmud Adam


الحديث الثالث عشر

عَنْ أَبِي حَمْزَةَ أَنَسِ بْنِ مَالِكٍ رَضِيَ اللهُ عَنْهُ خَادِمِ رَسُولِ اللَّهِ صلى الله عليه وسلم عَنْ النَّبِيِّ صلى الله عليه وسلم قَالَ: "لَا يُؤْمِنُ أَحَدُكُمْ حَتَّى يُحِبَّ لِأَخِيهِ مَا يُحِبُّ لِنَفْسِهِ"

رَوَاهُ الْبُخَارِيُّ، وَمُسْلِمٌ
Translation

On the authority of Abu Hamzah Anas bin Malik (may Allah be pleased with him) — the servant of the Messenger of Allah (peace and blessings of Allah be upon him) — that the Prophet (peace and blessings of Allah be upon him) said:

None of you (truly) believes until he loves for his brother that which he loves for himself.

(Bukhari & Muslim)

Transliteration 

Daga Abu Hamzata, Anas ɗan Maliku Allah ya ƙara yarda a gare shi, Mai yiwa Manzon Allah (SAW) hidima, daga Annabi (SAW) ya ce:

“Ɗayanku baya zama mai imani sai ya so wa ɗan’uwansa abin da yake so wa kansa”.

Bukhari da Muslim ne suka ruwaito shi.

 



Post a Comment

0 Comments